Indonesiya
Indonesiya
Negara Kesatuan Republik Indonesia (id)Republik Indonesia (ms)Indonesia (ms)Republik Indonesia (id)Republic of Indonesia (en)Unitary State of the Republic of Indonesia (en)Negara Kesatuan Republik Indonesia (ms)Indonesia (id)Indonesia (en)
Take
Indonesia Raya (en)
Kirari
«Bhinneka Tunggal Ika (en) » Suna saboda
Indian subcontinent (en) Wuri
Babban birni
Jakarta Yawan mutane Faɗi
275,439,000 (2021) • Yawan mutane
144.62 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Indonesian (en) Addini
Musulunci , Protestan bangaskiya , Katolika , Hinduism (en) , Buddha da Konfushiyanci Labarin ƙasa Bangare na
MIKTA (en) , Southeast Asia (en) , Majalisar Ɗinkin Duniya , ASEAN (en) da Asia-Pacific Economic Cooperation (en) Yawan fili
1,904,570 km² Wuri a ina ko kusa da wace teku
Tekun Indiya , Pacific Ocean , South China Sea (en) , Celebes Sea (en) da Arafura Sea (en) Wuri mafi tsayi
Puncak Jaya (mul) (4,884 m) Wuri mafi ƙasa
Tekun Indiya (0 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Dutch East Indies (en) , United States of Indonesia (en) , Bone Sultanate (en) , Tasik (en) , Q15788609 , Q3403538 , Sultanate of Siak Sri Indrapura (en) , Mempawah Kingdom (en) da Sultanate of Deli (en) Ƙirƙira
17 ga Augusta, 1945 : (Proclamation of Indonesian Independence (en) ) 27 Disamba 1949 : (Dutch–Indonesian Round Table Conference (en) ) Ranakun huta
Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati
jamhuriya Majalisar zartarwa
Government of Indonesia (en) Gangar majalisa
People's Consultative Assembly (en) • President of Indonesia (en)
Prabowo Subianto (en) (20 Oktoba 2024) • President of Indonesia (en)
Joko Widodo Majalisar shariar ƙoli
Supreme Court of the Republic of Indonesia (en) Ikonomi Nominal GDP (en)
1,186,505,455,721 $ (2021) Kuɗi
rupiah (en) Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Indonesia Western Standard Time (en) (a West Sumatra (en) , West Kalimantan (en) , West Java (en) , South Sumatra (en) , Riau (en) , Riau Islands (en) , North Sumatra (en) , Lampung (en) , Jambi (en) , Jakarta , East Java (en) , Central Kalimantan (en) , Central Java (en) , Bengkulu (en) , Banten (en) , Bangka Belitung Islands (en) , Aceh (en) ) Indonesia Central Standard Time (en) (a West Sulawesi (en) , West Nusa Tenggara (en) , South Sulawesi (en) , South Kalimantan (en) , Southeast Sulawesi (en) , North Sulawesi (en) , North Kalimantan (en) , Gorontalo (en) , East Nusa Tenggara (en) , East Kalimantan (en) , Central Sulawesi (en) , Bali (en) ) Indonesia Eastern Standard Time (en) (a West Papua (en) , Papua (en) , North Maluku (en) , Maluku (en) ) Asia/Jakarta (en) (a Java , Sumatra ) Asia/Pontianak (en) (a West Kalimantan (en) , Central Kalimantan (en) ) Asia/Makassar (en) (a Sulawesi , Lesser Sunda Islands (en) , East Kalimantan (en) , South Kalimantan (en) ) Asia/Jayapura (en) (a Maluku Islands (en) , West Papua (en) , Papua (en) )
Suna ta yanar gizo
.id (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+62 Lambar taimakon gaggawa
*#06#
Lambar ƙasa
ID
Wasu abun
Yanar gizo
indonesia.go.id
Majalisar Indonesiya.
Tutar Indonesiya.
girlfriends (samosir island, Indonesia).jpg
Indonesiya ko Jamhuriyar Indonesiya , ƙasar ce, da ke a nahiyar Asiya . Indonesiya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'in 1,904,569. Indonesiya tana da yawan jama'a kimanin 261,115,456, bisa ga jimillar shekara ta 2014. Indonesiya tana da iyaka da Maleziya , Sabuwar Gini Papuwa kuma da Timo ta Gabas . Babban birnin Indonesiya, Jakarta ce.
Indonesiya ta samu 'yancin kanta ne a shekara ta 1945.
taswira
Indonesiya tana da tsibiri da yawa, fiye da 13,000; manyan tsibirai na Indonesiya, su ne Sabuwar Gini (an raba tare da Sabuwar Gini Papuwa ), Borneo (an raba tare da Brunei da Maleziya ), Sulawesi , Sumatra kuma da Java .
[ 1]
[ 2]
[ 3]
Tarihi
tasamu yancine a shekarar 1945
Mulki
Arziki
Sifirin Jirgin sama
Jirgin saman kasar Indonesiya a sararin samaniya
Jirgin a kasa kafin ya tashi sama
Jiragen sama guda biyu
Mata ma'aikata filin jirgin saman kasar Indonisiya
Jirgin kasa
Gari
Indonesiya gari ne mai kyau, duk da dai akwai wasu gurare da kauye ne ba birni ba.
Garin Tomorrow a Surabaya
Plaza a mai suna Berita Satu Plaza
Bakin Teku a kasar Indonesiya
Al'umma
Maza
Mata
Yara
Yara yan kasar Indonesiya suna tafiya akan Hanya
Yan mata na wasa da igiya
Wasu matasa na wasa Giwa a cikin ruwa
Yara akan layi
Yaro karami na wasa da kasa da katako
Yara na wasan daga hannu
Kabilu
Akwai kabilu masu dinbin yawa a cikin kasar Indonesiya, wadanda suke cike da al'adu daban-daban.
Al'ada
Abinci
Noma
Wasanni
Ilimi
A kasar Indonesiya sun bama ilimi muhimmancin gaske, ta kuma yanda akwai makarantun boko da na zamani.
Tsaro
A kasar Indonesiya akwai ma'aikatan soja da na 'yan sanda, wadanda suke samar ma da kasar tsaro.
Yan sanda
Sojoji
Addinai
Musulunci
Musulman garin indonesiya sun kai kimanin kashi 87.2% na adadin yawan 'yan garin Indonesiya.
Kiristanci
9.9% Kiristanci (7.0% Furorestan; 2.9% Katolika)
Hindu
1.7% Addinin Hindu
Gunki Durga
Gunki Sri Karuppar
Gunki Kali
Gunki Joko Dolog
0.7% Addinin Buddha
0.2% Addini Confucius
Namun daji
A cikin kasar Indonisiya akwai namun daji da yawa, amman wanda yafi shahara shi ne giwa.
Hotuna
Manazarta
↑ https://www.indonesia.travel/gb/en/general-information/history
↑ https://www.britannica.com/topic/history-of-Indonesia
↑ https://www.infoplease.com/world/countries/indonesia