Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Lebanon
الجمهورية اللبنانية (ar) لبنان (ar) Republic of Lebanon (en) Lebanon (en) Republik Lubnan (ms) Lubnan (ms)
Lebanon,ko Labanan, kasa ce da ke a nahiyar Asiya. Labanon tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 10,452. Labanon tana da yawan jama'a har kimanin, mutum 6,006,668, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2016. Labanon tana da iyaka da Siriya da Isra'ila. Babban birnin kasar Labanon shine Berut.
Labanon ta samu yancin kanta a shekara ta 1945.
Hotuna
Tekun Mediterranean, Beirut Lebanon
Yaƙi ya haddasa lalacewar wasu gine-gine na birnin Beirut, Lebanon
Tashar jiragen Ruwa ta Tyre, Lebanon
Gidan adana Kayan Tarihi na Kasa
Beirut Lebanon
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.