Sin
中华人民共和国 (zh-hans)
Take
March of the Volunteers (en)
Suna saboda
Qin dynasty (en) da center (en) Wuri
Territory claimed by (en)
Taiwan
Babban birni
Beijing Yawan mutane Faɗi
1,442,965,000 (2021) • Yawan mutane
150.36 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Standard Chinese (en) Sinanci languages of China (en) Labarin ƙasa Bangare na
China (en) , East Asia (en) da Asiya Yawan fili
9,596,961 km² • Ruwa
2.8 Wuri mafi tsayi
Tsaunin Everest (8,848 m) Wuri mafi ƙasa
Ayding Lake (en) (−154 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Republic of China (1912–1949) (en) , Inner Mongolian People's Republic (en) , Q15904324 , Kingdom Shunzheng (en) da Q15909533 Wanda ya samar
Chinese Communist Party (en) Ƙirƙira
1 Oktoba 1949 Ranakun huta
Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati
single-party system (en) , democratic centralism (en) , parliamentary republic (en) , unitary state (en) , constitutional republic (en) , communist dictatorship (en) da jamhuriya Majalisar zartarwa
State Council of the People's Republic of China (en) Gangar majalisa
National People's Congress (en) • President of the People's Republic of China (en)
Xi Jinping (14 ga Maris, 2013) • Premier of the People's Republic of China (en)
Li Qiang (en) (11 ga Maris, 2023) Majalisar shariar ƙoli
Supreme People's Court of the People's Republic of China (en) Ikonomi Nominal GDP (en)
17,820,459,342,451 $ (2021) Kuɗi
renminbi (en) Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.cn (mul) , .中国 (mul) , .中國 da .公司 (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+86 Lambar taimakon gaggawa
119 (en) , 110 da 120 (en)
Lambar ƙasa
CN
Wasu abun
Yanar gizo
english.www.gov.cn
Tutar Sin.
Yaren china
Babban banking sin
Jami'ar sadarwa ta china
Hedikwatar yansan china
China chemical industry building
huangshizhai wulingyuan a kasar sin
Sin ko Jamhuriyar jama'ar Sin , kasa ce, da ke a nahiyar Asiya . Sin tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 9,596,961. Sin tana da yawan jama'a kimanin mutane biliyan daya da miliyan dari hudu da uku da dubu dari biyar da dari uku da sittin da biyar 1,403,500,365, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Babban birnin Sin shine Beijing .
Sin tayi iyaka da kasashe kamar haka: Rasha , Kazakystan , Kyrgystan , Tajikistan , Mangolia , Koriya ta Arewa , Laos , Vietnam , Myanmar , Indiya , Bhutan , Nepal , Afghanistan kuma da Pakistan .
Kudin china
Sin ta samu Yancin kanta a karni na uku kafin aiko annabi Isah (AS)
Al'umma
China
Manyan gine ginen Al'umma a china
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .
Manazarta