Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Koriya ta Arewa[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Babban birnin ƙasar Pyongyang ne. Shugaban ƙasar Koriya ta Arewa Kim Jong-un ne daga shekara ta 2011 har izuwa yau.
Pyongyang Arch of Triumph
Wata coci a Sorae Korea a shekarar 1895
Monument to the Workers Party of North Korea, August 2007
Ryugyong Hotel in August 2011
Pyongyang International Airport (FNJ/ZKPY) Terminal 2
Manazarta
↑"North Korea | Today's latest from Al Jazeera". www.aljazeera.com. Retrieved 27 May 2023