Vietnam
Việt Nam (vi)
Take
Tiến quân ca (en)
Kirari
«Độc lập – Tự do – Hạnh phúc » «Independence – Freedom – Happiness » «Независимост - свобода - щастие » «Annibyniaeth – Rhyddid – Hapusrwydd » Suna saboda
Nanyue (en) Wuri
Babban birni
Hanoi Yawan mutane Faɗi
96,208,984 (2019) • Yawan mutane
290.06 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Vietnamese (en) Addini
Buddha , Katolika , Protestan bangaskiya , Caodaism (en) da Hòa Hảo (en) Labarin ƙasa Bangare na
Southeast Asia (en) da Mainland Southeast Asia (en) Yawan fili
331,690 km² Wuri mafi tsayi
Fansipan (en) (3,143 m) Wuri mafi ƙasa
South China Sea (en) (0 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Đại Việt (en)
1804 ↔ 14 ga Faburairu, 1839 : Suna 2 Satumba 1945 : Declaration of independence (en) 2 ga Yuli, 1976 : Political union (en) Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati
unitary state (en) , single-party system (en) da jamhuriya Majalisar zartarwa
Government of Vietnam (en) Gangar majalisa
National Assembly of Vietnam (en) • President of Vietnam (en)
Tô Lâm (en) (22 Mayu 2024) • Prime Minister of Vietnam (en)
Phạm Minh Chính (en) (5 ga Afirilu, 2021) Ikonomi Nominal GDP (en)
366,137,590,718 $ (2021) Kuɗi
Vietnamese đồng (en) Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.vn (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+84 Lambar taimakon gaggawa
113 (en) , 115 (en) da 114 (en)
Lambar ƙasa
VN
Wasu abun
Yanar gizo
vietnam.gov.vn
bakin ruwan
Wani manoni
monoman Vietnam
Vietnam (lafazi: /viyetenam/) ko Jamhuriyar gurguzu na Vietnam ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya . Vietnam tana da yawan fili kimanin murabba'in kilomita 331,231km^2. Vietnam na da yawan jama'a 94,569,072, bisa ga kidayar shekarar 2016. Babban birnin Vietnam, Hanoi ne.
Vietnam ta samu yancin kanta a shekarar 1945.
Babban Sakatare na jam'iyyar gurguzun Vietnam Nguyễn Phú Trọng ne daga 2011. Shugaban Vietnam Trần Đại Quang ne daga shekarar 2016. Firaministan Vietnam Nguyễn Xuân Phúc ne daga 2016.
Hotuna
masinci a bakin rafin
Manazarta