Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Hanoi babban birnin kasar Vietnam ne. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 7,700,000 (miliyan bakwai da dubu dari bakwai) ke zaune a birnin. An gina birnin Hanoi a karni na sha ɗaya bayan haifuwar Annabi Isa.
Hotuna
Kantin sayar da waya kirar Kamfanin Apple, Hanoi
Wani babban titin birnin
Otal na Kasa-da-Kasa, Hanoi
Wani Kwale-kwale a Kogin birnin
Titin Au Co, Hanoi
Daga cikin filin jirgin Sama na Hue, Vietnam
Café Havana, Hanoi, Vietnam
Gidan Jakadan Birtaniya a birnin
Wani wurin bauta a birnin Hanoi, August 2003
Gadar Long bien
Panorama
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.