Qatar wata kasa ce dake a Asiya, wadda takasance ƙasarLarabawa , bata da yawan mutane, Babban abinda kasar ke samarwa a duniya shine manfetur, kuma tanada ƙarfin tattalin arzikin a nahiyar Asiya. Babban birnin Ƙasar shine Doha. Ƙasar Qatar ta karɓi nauyin gudanar da babbar gasar kwallon ƙafa ta duniya, wato gasar cin kofin duniya.
Hotuna
Dogayen gine-gine na birnin, da ke kusa da titi a Al Dafna
Kyakkyawan birni, Doha Cornish, Qatar
Cikin garin Qatar
Hotan Pearl din Kasar Qatar
Yan wasan kasar Qatar zasu buga wasa da yan wasan kasar Japan