Iran tazama Jamhuriyar Musulumci a shekara ta 1979, bayan khomeini ya kwace mulki daga Mohammad Reza Pahlavi. shi'a ne mafi yawan akidun mutanan kasar. Sedai akwai mabiya sunnah da wasu addinan kaman Kiristanci da zardtosht.
Mutane.
74,000,000, Mabiya Akidar shi'a sune mafiya Yawa Akasar. Ahlus Sunna Kuwa Yawansu Bai Wuce adadin mutane 20,000,000, ko 25,000,000, daga kabiloli daban daban kamar turkumawa , kablwshawa, da kurdawa.yawan kurdawa zasu kai 10,000,000, zuwa 12,000,000, dukkanin su yan ahlus-sunnah ne.
Ranakin hutu.
Sallar cikar shekaran farisawa da ta kurdawa ranar 21, ga watan Maris wannan sallah ce mai muhimmanci garesu.
Tarihi ya nuna cewa kafin shekara ta 1000, makiyayan Farisa da kabilar Kurdawa sune mutanen farko wa'yanda suka zauna a Iran , tun a shekara ta 500, kafin haifuwar Annabi Isah, Farisa ta kamu da yakin basasa da juyin juya hali na mulki a wannan shekara inda turawa suka mamaye kasar, suka sa hukunci me tsanani tun daga wannan lokacin kasar ta samu kanta a babbar matsala , a shekara ta 612, kafin haihuwar Annabi Isah, Ashurawa suka kwace mulkin kasar bayan sun kwace mulkin kasar.
An kallo waje daga cikin kogon Ayyoob dake a saman tsaunin Ayyoob, Shahr-e Babak, Kerman, Iran
Masallaci a Kasar Iran
Tsohon gini
Tsohon gari
Wani gari mai kyau a cikin kasar
iran bayan samun yancin kai]]
manyan gine gine bayan samun yancin kai
tsuburin iran
Tehran a wani lokaci
Masallacin Iran na wannan karnin
Al'adu.
Wata Yarinya dake cikin ƙasar Iran a lokacin bikin al'ada na yaran Kurdish, tana sanye da kaya irin na al'ada
Siyasa.
Tsarin gwamnati da dokokin Iran tsarin musulunci ne na shi'a kuma suna bin dimokaradiyya suna zabin shugaba a kowace shekara hudu (4) shugaban Iran yana iya ya shiga zabe sau biyu kadai tsarin siyasar Iran tana kama da tsarin Amurka, Iran tana adawa da Amurka da Isra'ila sosai.
Manazarta.
↑A. Fishman, Joshua (2010). Handbook of Language and Ethnic Identity: Disciplinary and Regional Perspectives (Volume 1). Oxford University Press. p. 266. ISBN978-0-19-537492-6. " "Iran" and "Persia" are synonymous" The former has always been used by the Iranian speaking peoples themselves, while the latter has served as the international name of the country in various languages