Farisawa Mutanan garin Farisa sune mutanen ƙasar Iran a yanzu. Saidai akwai mutane da yawa da suke magana da yaran farisanci ahalin yanzu, kaman mutanan Afganistan da Tajikistan, Wanda waɗannan ƙasashen farisancine yaransu a gwamnatance, Makarantu, ofisoshin gwamnati, da sauransu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Farisawa". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.