ISO 639-3 (Lambobin wakilcin sunayen harsuna - Sashe na 3): Lambar Alpha-3 domin tattara cikakkun bayanan harsuna, standard ce data bayyana lambobin harshe a cikin jerin lambobin ISO 639. Yana bayyana lambobin haruffa uku don gano harsuna. Ƙungiyar Ƙididdiga ta Duniya (ISO) ce ta buga ma'aunin a ranar 1 ga watan Fabrairu 2007.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.