Qom ko Kom (da Farsi: قم) birni ne, da ke a yankin Qom, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar ta 2016, Qom tana da yawan jama'a 1,201,158. An gina birnin Qom kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.