Azerbaijan
Azərbaycan Respublikası (az)Azərbaycan (az)
Take
Azərbaycan marşı (en)
Wuri
Babban birni
Baku Yawan mutane Faɗi
10,145,212 (2021) • Yawan mutane
117.15 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Azerbaijani (en) Labarin ƙasa Bangare na
Caucasus (en) , Post-Soviet states (en) da Yammacin Asiya Yawan fili
86,600 km² Wuri mafi tsayi
Mount Bazardüzü (en) (4,466 m) Wuri mafi ƙasa
Caspian Sea (−28 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Azerbaijan Soviet Socialist Republic (en) da Kungiyar Sobiyet Ƙirƙira
1991 Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati
jamhuriya , unitary state (en) da semi-presidential system (en) Gangar majalisa
National Assembly of Azerbaijan (en) • President of Azerbaijan (en)
Ilham Aliev (en) (31 Oktoba 2003) • Prime Minister of Azerbaijan (en)
Ali Asadov (en) (8 Oktoba 2018) Ikonomi Nominal GDP (en)
54,825,411,765 $ (2021) Kuɗi
Azerbaijani manat (en) Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.az (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+994 Lambar taimakon gaggawa
*#06# , 101 (en) , 102 (en) da 103 (en)
Lambar ƙasa
AZ
Wasu abun
Yanar gizo
mfa.gov.az…
Hasumiyar Ramana da ke kusa da Baku, Azerbaijan
Divan Khana a cikin Fadar Shirvanshahs a Baku, Azerbaijan
Baku, Azerbaijan
Azerbaijan kasa ce a nahiyar Asiya .
Sassan gudanarwa
Azerbaijan ta kasu zuwa yankunan rayawa 10, da Raion (rayonlar , singular rayon ) 65, da birane ko (şəhərlər , daya şəhər ) 77, wadanda 12 ,daga cikinsu gwamnatin tarayya ce ke gudanar da su.[ 1] Haka ma, Azerbaijan ta hada da yankin (muxtar respublika ) na Nakhchivan. Shugaban ƙasa ne ke da alhakin nada gwamnonin yankunan, yayinda kuma gwamnatin Nakhchivan yan majalisun Nakhchivan ke zabarsa.
Asalin kalmar Azerbaijan da kuma chanjinta.
Absheron Economic Region
Aran Economic Region
Daglig-Shirvan
Ganja-Gazakh
Guba-Khachmaz
Kalbajar-Lachin
Lankaran
Nakhchivan
Shaki-Zaqatala
Upper Garabakh
Anraba Azerbaijan zuwa yankina 10.
Zane zanen
Zane zanen tarihi a kasar Azerbaijan.
Zanen filin daga a katangar fadar Shaki Khans, karni na 18, a birnin Shaki
Mai zane dan Azerbaijan wanda ba'a tabbatar da waye ba
[ 2] wanda akayi a (1479)
(Gidan tarihi na Nizami a Azerbaijan)
Usta Gambar Karabakhi - Bishiyar rayuwa
(Palace of Shaki Khans )
Mirza Gadim Iravani - Yayi zanen mace(Gidan kayan tarihi na Azerbaijan)
Bahruz Kangarli - Da tsaunika(Gidan kayan tarihi na Azerbaijan)
Azim Azimzade(Gidan kayan tarihi na Azerbaijan)
Hotuna.
Manazarta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .