Sinansi yare ne da mutanen kasar sin ke amfani dashi da wasu bangaren kasashe kamar Singafo, Tewan, Telan da sauransu, masana sun tabbatar da cewar kashi 16 na al'ummar duniya ne ke amfani da yaren a matsayin harshen su ta farko.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Sinanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.