Palau ko Jamhuriyar Palau ko Palaos ko Belau ko Pelew ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Palau Ngerulmud ne. Palau tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 459. Palau tana da yawan jama'a 17,907, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dari uku da arba'in a cikin ƙasar Palau. Palau ta samu yancin kanta a shekara ta 1994.