Asturaliya kasa ce da ke kudu maso gabasci taikun haye baban birnen ta Kanberra . daga arewaci kujin taimur da matsatsin arfurz daga gabas kujin kural da kujin tasman daga kudu matsatsin bas , daga kudu da yamma taikun Indiya ne ya mamaye wannan bangaren
Tarihi
Tarihi ya nuna cewa mutane farko na Asturaliya sune ƴan asalin Australia to a shekara dubu 60 suka feto daga kudu maso gabascin Asiya lukacin da mutane suna gaura wajin ruwa amma ba'ajima ba se ruwan ya kuma yi karfe har yarabasu da 'yan uwansu na Asiya suna zaune a cikin wannan sabon bangare nasu . wanna bangare na Asturaliya da ba wanda yasan shi a cikin duniya har zuwa karne na 17 wa'yannan masu kama wure zauna suna da dabbube kala kala na gida da na daje kuma suna da kayan lambu da sauransu , suna kune gunakinsu da ta yi arzike , suna zuwa kamu naman daje suna yen wane da faje dan ruwa yataru suringa kamin kyfe a she . Do da suna manoma ne amma a shekaru 3000 da suka gabata su
kukaua sosai har suka jara kasar su kuma mutnen nata na asili sun kama kasuwanci da wasu bangre me nisa kawa bangaen Turi da na Amruka a kashen karne da 17 Turwa suka soma shega da kadan kadan sun tarda mutanen asili da aladun su da kabilun su da harsunan su fyye da 250 to amma a karne na 19 turawa sun yi kokare sun batar musu da wasu harsunan .
Tuirwa mukin mallaka sun shegu sosai wannan bangare Ashekara ta 1788 sun kame kudu maso gabsci, shi ne yasa mazuna asili suna raguwa don saboda tsananin azaba da wahalar da suke ce awurin kuma suna musu kashin kiyash kuma sun kauw musu wata cuta me tsanani wanda mutun yana iya dauka daga wurin dan uwansa . A wannan shekarar kuma turawa suka samu kashe shuwan mutanen farko sun yi bincike a kashin sun gano yanada shekaru dobu 26 kuma sun dada samu kashin kai yanada shekaru dobu 13 suna kama da mutanen sin
Royal Australian Navy
Otal din Windsor
Sydney Opera House, Asturaliya
Sydney Harbour Bridge
The Grace Building, 1930
Royal Exhibition Building, Asturaliya
Marching band at the 2009 Anzac Day march in Melbourne, Asturaliya