Jakarta (IPAc-en |dʒ|ə|ˈ|k|ɑr|t|ə; IPA-|dʒaˈkarta|id), shine babban birni kuma birni mafi girma a kasar Indonesiya.
Jakarta tana a arewa maso yammacin gabar tsibiri mafi yawan al'ummah a duniya wato tsibirin Java. Nan ne cibiyar tattalin arziki, al'adu da siyasar kasar Indonesia. Tanada yawan al'ummah dasuka kai,kimanin miliyan goma da dubu saba'in da dari uku.(10,075,310) tun a shekara ta 2014[1] Babban garin birnin Jakarta nada girman kasa daya kai 6,392 na murabba'in kilomita, Ana kiranta da Jabodetabek (wato kintse kalmin Jakarta, Bogor, Depok, Tangerang and Bekasi). Tana daga cikin biranen kasashen duniya masu yawan al'ummah. Itace ta biyu bayan birnin Tokyo dake da yawan al'ummah miliyan talatin da dubu dari biyu da dari uku da uku (30,214,303) as of 2010[update].[2] ana ganin birnin na "Jakarta" zai kai yawan al'ummah 35.6 million kafin shekara ta 2030 inda zata zama babban birni dake da yawan al'ummah.[3] kasuwanci a birnin Jakarta da kuma samar da wa yankasan rayuwa mai kyawo yasa yan cirani cucurundo zuwa Kasar daga al'ummah daban daban da kuma al'adu.[4]
A Samar da garin da fari a matsayin Sunda Kelapa, garin yazama wurin kasuwancin Daular Sunda Kingdom. Itace babban garin da Dutch kedashi a yankin Dutch East Indies, ada ake kiranta da Batavia. Jakarta yakin Indonesia. Jakarta tanada biranen gwamnati biyar da tsibirai dubu(1000)[5]a birnin ne kungiyar ASEAN, bankuna kamar Bank of Indonesia, Indonesia Stock Exchange .[6][7][8]In 2014, the city's GDP was estimated at US$321.3 billion[9] a cigaban tattalin arziki itace ta 34th acikin biranen duniya masu girman tattalin arziki.[10] Jakarta tasamu cigaba fiye da birane kamar Kuala Lumpur, Bangkok and Beijing.[11]
Daga cikin abubuwan dake ciwa birnin Jakarta tuwo a kwarya sun hada da Karin yawan al'ummah da birnin ke ciga da yi, karancin wuraren rayuwa ga dabbobi, matsanaicin cunkoso, talauci da rashin daidaito tsakanin maikudi da talaka da kuma ambaliyar ruwa.[12] Jakarta tana nutsawa cikin kasa kusan 17 cm (6.7 inches) a duk shekara, inda ya janyo wa kasar Karin sama na ruwan teku daka iya haifar da ambaliya[13]
Hotuna
Wurin tsayawar Bas, Genjing Jakarta
Gidan wasan kwaikwayo na birnin
Cipinang Depot in Jakarta
ASEAN a Jl. Sisingamangaraja No.70A, Jakarta ta Kudu
Jakarta Fair of 2007
Festival beach Ancol, Jakarta
Central Jakarta
Dogayen gine-gine a kudancin Jakarta
Manazarta
↑"Jumlah Penduduk Provinsi DKI Jakarta". Dinas Kependudukan dan Catatan Sipil. Archived from the original on 27 December 2013. Retrieved 27 February 2014. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)