Bekasi birni ne, a tsibirin Java, a yankin Yammacin Java, a ƙasar Indonesiya. Bisa kiyasin Statistics Indonesia (BPS) na shekara ta 2020, birnin tana dauke da mutum 2,543,676.[1]
Hotuna
Rawalumbu, Bekasi
Marakas lake, Bekasi
Tashar jirgin kasa ta Bekasi
Hotel na Amaris, Bekasi
Coat of arms of Bekasi
Kogin Bekasi
Bekasi Montage
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.