Borneo (da Malayanci Pulau Borneo; da Indonesiyanci Kalimantan) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. An raba tsakanin Indonesiya, Maleziya da Brunei. Tana da filin marubba’in kilomita 743,330 da yawan mutane 21,258,000 bisa ga jimillar shekarar 2
014.