Sumatra (lafazi: /sumatera/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 473,481 da yawan mutane 50,365,538 (bisa ga jimillar shekarar 2010).
Hotuna
Tafkin Toba
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.