Katsina (jiha)

Katsina
Katsina State (en)
Jihar Katsina (ha)


Wuri
Map
 12°15′N 7°30′E / 12.25°N 7.5°E / 12.25; 7.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Jahar Katsina
Yawan mutane
Faɗi 7,831,319 (2016)
• Yawan mutane 323.72 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 24,192 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Jihar Kaduna
Ƙirƙira 23 Satumba 1987
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Majalisar Zartarwa ta Jihar Katsina
Gangar majalisa Katsina State House of Assembly (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 NG-KT
Wasu abun

Yanar gizo katsinastate.gov.ng
Katsina State Inland Revenue Office, Katsina City
Fadar sarkin katsina
Gobarau minaret katsina

Katsina jiha ce a shiyyar Arewa Maso Yammacin Najeriya.[1] An kuma ƙirkiri jihar Katsina ne a shekarar 1987, lokacin da aka samar da ita daga jihar Kaduna. A yau, Jihar Katsina ta yi iyaka da Jihohin Zamfara da Kaduna da Kano da Jigawa, har ila yau Kuma Katsina tanada iyaka da Jamhuriyar Nijar. Ana yi mata laƙabi da "Ta Dikko Ɗakin Kara", kuma ana yi wa Katsinawa kirarin "Kunya gareku ba dai tsoro ba".Babban birnin jihar da garin Daura, an bayyana su daga cikin "tsofaffin mazaunun al'adu da Musulunci da kuma ilmantarwa" a Najeriya.

Jihar Katsina, tana da mazauna har sama da 5,800,000 a ƙidayar shekarar 2006, Jihar Katsina ce ta biyar (5) mafi girma acikin Jerin yawan haɓakar jama'a a jihohi biyar mafi girma a cikin ƙasar ta Nijeriya, cikin yawan jama'a, duk da kasancewarta ta bakwai daga cikin Jihohi 17 mafi faɗin ƙasa daga cikin jihohi 36 na tarayyar Nijeriya. Ta fuskar adadin ƙabilu kuwa, jama'a, Fulani sun fi kowace ƙabila yawa a jihar, kuma mafi yawancin mutanen Jihar Katsina suna bin koyarwar addinin Musulunci. A shekarar 2005, [2] A shekarar 2005,[3][4]Katsina ta zama jiha ta biyar a Najeriya da ta yi amfani da tsarin Shari'ar Musulunci.

Gwamnan jihar Katsina na yanzu shi ne Dr.Dikko umar radda, dan jam’iyyar "All Progressives Congress"Ana ɗaukar Jihar a matsayin babbar cibiyar siyasar Muhammadu Buhari, ɗan asalin garin Daura, wanda ya lashe a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2019 da kusan kashi 80% na ƙuri’un mutanen jihar. [5]

Jihar Katsina na ɗaya daga cikin Jihohin Najeriya da ke fama da matsalar ta'addanci. Wacce ta fara a shekarar 2020. Kungiyar yan ta'adda da yan fashi da garkuwa da mutane sun yi garkuwa da yara sama da 300 a ƙaramar hukumar kankara.[6][7]

Demography

Fulani sun fi kowace kabila yawa.[2]

Addini

Galibin mutanen Jihar Katsina musulmai ne,[8][9]Samfuri:Clarify The Church of Nigeria has a Diocese of Katsina.[10] kuma Gobarau Minaret muhimmin gini ne a birnin Katsina (kuma tarihi ya tabbbatar da cewa an ginata ne domin amfanin addinin musulunci). Jihar Katsina, har yanzu tana aiwatar da Shari'a a duk faɗin jihar. Akwai kuma Cocin na Najeriya yana da Diocese na Katsina. Cocin Redeemed Christian Church of God da Cocin Roman Katolika suna nan a cikin jihar.[11]Samfuri:Failed verification[12]

Kananan hukumomin

Jihar Katsina ta ƙunshi kananan hukumomi har talatin da huɗu (34) ga su nan kamar haka:

Ilimi

Jihar Katsina cibiya ce ta ilimin boko dana yau da kullum. A halin yanzu tana da kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Katsina,[13] is a public university owned by the state government. Al-Qalam University, the first Islamic university in Nigeria is privately owned. Federal University, Dutsin-Ma[14] is owned by the federal government as well as Federal College of Education, Katsina[15] (affiliated to Bayero University Kano[16]). Kwalejin Kimiyya ta Kwalejin Hassan Usman Katsina, da Kwalejin ilimi ta tarayyar Najeriya Federal Polytechnic Daura[17] da Jami'ar myTarayya ta Dutsin-Ma, jami'ar gwamnatin tarayya ta jihar katsina, wadda aka sauya mata suna zuwa marigayi Shugaba ƙasa Umaru Musa Yar' adua, Jami'yar Umaru Musa Yar'adua, Jami'ar Alqalam ta Katsina Yusufu Bala Usman College of Legal, and General Studies, Daura da Makarantar Nazarin Karatu da Gyara, Funtua (SBRS / ABU Funtua) da Kwalejin Ilimi ta Isa Kaita Dutsin-Ma, da ke garin Dutsin-ma.

A takaice dai akwai cibiyoyin bayar da digiri har guda bakwai a cikin jihar mallakar hukumomi daba-d.a. Cn cibiyoyin sune Jami'ar Umaru Musa Yar' adua[18], mallakar gwamnatin jihar. Jami'ar Alqalam Katsina, jami'ar Musulunci ta farko a Najeriya kuma mallakar ta ce. Jami'ar Tarayya ta Dutsinma, mallakar gwamnatin tarayya. Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Katsina (wacce ke da alaƙa da Jami'ar Bayero ta Kano). National Open University of Nigeria, Isa Kaita College of Education Dutsinma (wacce ke da nasaba da Jami'ar Ahmadu Bello, Zariya), kwalejin ilimi ce ta jihar. Cibiyar Cherish Batsari, wata jami'a mai zaman kanta ta ba da digiri a kwasa-kwasan kiwon lafiya. [19]

Tasirin annobar COVID-19 a jihar Katsina

Duk da matakan da gwamnatin jihar ta ɗauka na hana yaɗuwar cutar COVID-19 a cikin jihar, a ranar bakwai ga watan Afrilu shekerar dubu biyu da shirin (2020).Wani likita a karamar hukumar Daura ya mutu sakamakon kamuwa da cutar da ke da alaƙa da Corona virus kuma an yi wa dangin sa gwaji mai kyau. Daga baya, daya daga cikin majiyyatan likitan shima ya mutu. Don dakile yaduwar cutar, gwamnatin jihar ta bada umarnin kulle a cikin jihar tare da tura 'yan sanda don tabbatar da bin doka. Ko yaya, akwai lokuta da suka saba wa wannan umarni kuma mutane na zargin gwamnati da kulle wuraren ibada kamar su coci-coci da masallatan Juma'a yayin da manyan kasuwanni irin su 'Yar Kutungu, Himata, Greenhouse, Mudassir da sauransu ke aiki. An yi arangama tsakanin ‘yan sanda da matasa a karamar hukumar Kusada wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da kame fararen hula.

Fitattun mutane daga jihar Katsina

Sarkin Katsina, Muhammad Dikko dan Gidado, da sauran jami'ai, 1911
  • Abba Musa Rimi[20], Gwamnan Jihar Kaduna shekarar alif 1980 zuwa shekarar alif 1983
  • Abdulmuminu Kabir Usman, Sarkin Katsina
  • Aminu Bello Masari tsohon kakakin majalisar wakilai shekara ta 2003 zuwa shekara ta 2007 kuma Gwamnan jihar na yanzu
  • Faruk Umar Faruk CON, Na Yanzu kuma Sarkin Daura na 60
  • Habu Daura, kwamishinan ‘yan sanda kuma shi ne mai rikon mukamin mai kula da jihar Bayelsa, daga watan Fabrairu zuwa Yuni 1997
  • Hamza Rafindadi Zayyad, tsohon shugaban Kwamitin Fasaha kan Bayar da Kasuwanci da Kasuwanci
  • Hassan Katsina, Gwamnan soja na yankin arewa daga shekara ta 1966 zuwa shekara ta 1967.
  • Ibrahim Coomassie, Sufeto Janar na ‘yan sanda shekara ta 1993 zuwa shekara ta 1999
  • Ibrahim M. Ida, Sanata mai wakiltar mazabar Katsina ta Tsakiya ta jihar Katsina, Najeriya, yana kan mulki a ranar 29 ga watan Mayu shekara ta 2007 kuma dan jam'iyyar All Progressive Congress APC
  • Ibrahim Shema, Gwamnan jihar Katsina shekara ta 2007 zuwa shekara ta 2015
  • Isa Kaita, ministan ilimi na arewacin Najeriya na farko kuma kakakin majalisar dokoki a Nijeriya ta arewa
  • Ja'afar Mahmud Adam, Malamin Addinin Islama mai Salafiyya yayi daidai da Kungiyar Izala
  • Lawal Kaita, Gwamnan jihar Kaduna a shekara ta 1983
  • Lawal Musa Daura, Darakta Janar na hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya
  • Magaji Muhammed, tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, tsohon Ministan masana'antu da tsohon Jakadan Najeriya a Masarautar Saudiyya.
  • Mahamud Kanti Bello, Tsohon Babban Bulala na Majalisar Dattawa
  • Mamman Shata, mawakin hausa / mawaki.
  • Muhammed Bello, tsohon Babban Alkalin Kotun Koli
  • Muhammed Tukur Liman tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar dattijan Najeriya .
  • Muhammadu Buhari, Shugaban mulkin soja na shekara ta 1983 zuwa shekara ta 1985, Shugaban PTF kuma Shugaban Najeriya tun daga 29 ga watan Mayu, shekara ta 2015
  • Muhammadu Dikko Yusufu Sufeto Janar na 'yan sanda daga shekara ta1975 zuwa shekara ta1979
  • Muhammadu Dikko, Sarkin Katsina a shekara ta 1906 zuwa shekara ta 1944.
  • Saddik Abdullahi Mahuta, tsohon Babban Alkalin Jihar Katsina daga shekara ta 1991 zuwa shekara ta 2013 da Galadiman Katsina na sha daya 11, Hakimin Malumfashi.
  • Sani Ahmed Daura, kwamisshinan ‘yan sanda na Jihar Legas a shekara ta 1990, kuma shi ne Gwamnan Jihar Yobe na farko daga shekara ta 1991 zuwa shekara ta 1991
  • Sani Zangon Daura, Ministan Noma na Tarayyar da Raya Karkara a shekara ta 1999 zuwa shekara ta 2000, Ministan Mahalli na Tarayya as shekara ta 2000 zuwa shekara ta 2001
  • Shehu Musa Yar'Adua, dan siyasa, babban janar kuma Mataimakin Shugaban Kasa na Soja daga shekara ta 1976 zuwa shekara ta 1979
  • Sunusi Mamman, matai makin shugaban jami’ar Umaru Musa Yaradua, Katsina sau biyu.
  • Tajudeen Abdul-Raheem, Pan-Africanist, Oxford Rhodes Scholar da Tsohon Mataimakin Darakta na Majalisar Dinkin Duniya Millennium Kamfen ga watan Afirka a shekara ta 1961 zuwa shekara ta 2009
  • Umar Farouk Abdulmutallab, an yanke masa hukuncin ɗaurin rai da rai a Amurka saboda yunƙurin jefa bam ɗin jirgin sama na Arewa maso gabas a filin jirgi, 253 a ranar Kirsimeti, a shekara ta 2009.
  • Umaru Musa Yar'Adua, Gwamnan Jiha a shekara ta 1999 zuwa shekara ta 2007, da kuma Shugaban Najeriya a shekara ta 2007 zuwa shekara ta 2010
  • Umaru Mutallab,tsohon ma'aikacin kasuwanci da harkar banki sannan kuma tsohon Ministan cigaban tattalin arziki. To
  • awa.
  • Yakubu Musa Katsina, malamin addinin Musulunci.
  • Dikko umar radda[21], gwamnan Katsina mai ci.

Manazarta

  1. "Home | Institute of International Studies". iis.berkeley.edu. Retrieved 2021-03-07.
  2. 2.0 2.1 Nkromah, Gamal. "Nigeria fastened with nails". Al-Ahram Weekly Online. Al-Ahram Weekly. Archived from the original on 2007-05-04. Retrieved 2007-04-24.
  3. "CNN.com - Woman sentenced to stoning freed - Feb. 23, 2004". edition.cnn.com. Retrieved 2021-03-07.
  4. "Katsina adopts Sharia". The New Humanitarian (in Turanci). 2000-08-01. Retrieved 2021-03-07.
  5. "Buhari Wins Katsina with 1.2m Votes". THISDAYLIVE (in Turanci). 2019-02-25. Retrieved 2021-03-07.
  6. "More than 300 schoolchildren are abducted in Nigeria". The Economist. 2020-12-19. ISSN 0013-0613. Retrieved 2021-03-07.
  7. "Gunmen kidnap 'hundreds' of schoolboys in central Nigeria". France 24 (in Turanci). 2021-02-17. Retrieved 2021-03-07.
  8. Sani, Abubakar (2004). The Great Province. Lugga Press. pp. 174–176. ISBN 9782105481.
  9. "AFRICA | Nigeria's Katsina state adopts Sharia". BBC News. Retrieved 2021-11-21.
  10. "Church of Nigeria: Diocese of Lagos". Archived from the original on January 11, 2011.
  11. "RCCG Katsina/Jigawa province celebrates". Archived from the original on 2011-10-08. Retrieved 2011-08-22.
  12. "Two churches destroyed in Bauchi State, Nigeria". Retrieved 22 May 2017.
  13. "List Of UMYU Courses and Programmes Offered". www.myschoolgist.com (in Turanci). 2020-10-09. Retrieved 2021-11-22.
  14. "Official List of Courses Offered in Federal University, Dutsin-ma (FUDMA) - Myschool". myschool.ng (in Turanci). Retrieved 2021-11-22.
  15. Admin, I. J. N. (2020-10-24). "Full List of Courses Offered In Federal College Of Education Katsina (FCEKATSINA)". ITSJAMBNEWS (in Turanci). Archived from the original on 2021-11-22. Retrieved 2021-11-22.
  16. "List of Courses Offered at Bayero University Kano (BUK)". Nigerian Scholars (in Turanci). 2018-04-14. Retrieved 2021-11-22.
  17. https://ha.wikipedia.org/wiki/Kwalejin_Kimiyya_da_fasaha_ta_Daura
  18. https://ha.wikipedia.org/wiki/Jami%27ar_Umaru_Musa_Yar%27adua
  19. Malam Mustapha 7 institutions currently running degree programs in Katsina http://katsinapost.com.ng/2018/05/17/7-institutions-currently-running-degree-programs-in-katsina/ Archived 2021-04-17 at the Wayback Machine
  20. https://en.wikipedia.org/wiki/Abba_Musa_Rimi#:~:text=Abba%20Musa%20Rimi%20CON%20(born,October%201979%20to%20June%201981.
  21. BBC Kastina state governor Dikko Umar Radda launch Community Watch to tackle bandits 11 Oct 2023
  1. ^ Malam Mustapha 7 institutions currently running degree programs in Katsina http://katsinapost.com.ng/2018/05/17/7-institutions-currently-running-degree-programs-in-katsina/


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara

Read other articles:

Yang TerhormatJoel VillanuevaVillanueva pada tahun 2015 Senat FilipinaPetahanaMulai menjabat 30 Juni 2016Anggota Dewan Perwakilan Rakyat Filipina untuk Perjuangan Rakyat Melawan KorupsiMasa jabatan6 Februari 2002 – 30 Juni 2010 PenggantiSherwin TugnaDirektur Jendral Otoritas Pengembangan Keterampilan dan Pendidikan TeknisMasa jabatan30 Juni 2010 – 13 Oktober 2015 PendahuluAugusto Syjuco, Jr.PenggantiIrene IsaacKetua Senat Filipina Komite Pendidikan Teknis; Tenaga Ker...

 

R.P.Elpidius Van DuijnhovenO.F.M.CapPotret Pater Elpidius pada sampul buku Elpidus Van Duijnhoven Oppung Dolok, Rasul Dari Simalungun Atas karya Simon SaragihKeuskupan agungKeuskupan Agung MedanInformasi pribadiNama lahirFransiscus van DuijnhovenLahir(1906-10-07)7 Oktober 1906Erp, Meierijstad, Brabant Utara, BelandaWafat14 Februari 1993(1993-02-14) (umur 86)Saribu Dolok, Simalungun, Sumatera UtaraMakamSirpang Haranggaol, Simalungun, Sumatera UtaraDenominasiKatolik RomaOrang tuaHendrikus ...

 

Questa voce sugli argomenti Iran e conflitti è solo un abbozzo. Contribuisci a migliorarla secondo le convenzioni di Wikipedia. Segui i suggerimenti del progetto di riferimento. Proteste in Iran del 2011parte di Primavera arabaData14 febbraio 2011 - 15 aprile 2011 Luogo Iran CausaAssenza di tutela dei diritti individuali, assenza di democrazia SchieramentiManifestantiForze di polizia Perditedecine di mortidecine di feriti[1] Voci di sommosse presenti su Wikipedia Manuale L...

Anti-diabetic drug AlogliptinClinical dataTrade namesNesina, VipidiaKazano, Vipidomet (with metformin)Oseni, Incresync (with pioglitazone)Other namesSYR-322AHFS/Drugs.comMonographMedlinePlusa613026License data EU EMA: by INN US DailyMed: Alogliptin Pregnancycategory AU: B3 Routes ofadministrationBy mouthATC codeA10BH04 (WHO) Legal statusLegal status AU: S4 (Prescription only) US: ℞-only EU: Rx-only In general: ℞ (Prescription onl...

 

Intercollegiate sports teams of University of North Carolina Wilmington This article needs additional citations for verification. Please help improve this article by adding citations to reliable sources. Unsourced material may be challenged and removed.Find sources: UNC Wilmington Seahawks – news · newspapers · books · scholar · JSTOR (September 2021) (Learn how and when to remove this message) UNC Wilmington SeahawksUniversityUniversity of North Carol...

 

Idrovolante da competizione Macchi M.39 Un idrovolante è un velivolo adatto a effettuare decolli e ammaraggi su superfici d'acqua libere o in strutture apposite denominate idroscali o idroporti. Nei primi anni del Novecento il termine idrovolante era altresì utilizzato dall'ingegner Enrico Forlanini per indicare gli idroplani da lui progettati, precursori dei moderni aliscafi.[1] In questa accezione il termine venne ben presto soppiantato da idroplano e poi da aliscafo.[2] I...

この項目には、一部のコンピュータや閲覧ソフトで表示できない文字が含まれています(詳細)。 数字の大字(だいじ)は、漢数字の一種。通常用いる単純な字形の漢数字(小字)の代わりに同じ音の別の漢字を用いるものである。 概要 壱万円日本銀行券(「壱」が大字) 弐千円日本銀行券(「弐」が大字) 漢数字には「一」「二」「三」と続く小字と、「壱」「�...

 

  提示:此条目页的主题不是中華人民共和國最高領導人。 中华人民共和国 中华人民共和国政府与政治系列条目 执政党 中国共产党 党章、党旗党徽 主要负责人、领导核心 领导集体、民主集中制 意识形态、组织 以习近平同志为核心的党中央 两个维护、两个确立 全国代表大会 (二十大) 中央委员会 (二十届) 总书记:习近平 中央政治局 常务委员会 中央书记处 �...

 

يفتقر محتوى هذه المقالة إلى الاستشهاد بمصادر. فضلاً، ساهم في تطوير هذه المقالة من خلال إضافة مصادر موثوق بها. أي معلومات غير موثقة يمكن التشكيك بها وإزالتها. (نوفمبر 2019)Learn how and when to remove this message كأس مولدوفا 2008–09 تفاصيل الموسم كأس مولدوفا  النسخة 18  البلد مولدوفا  التار...

The following is a list of football stadiums in Hungary, ordered by capacity. Currently stadiums with a capacity of 1,000 or more are included. In italics currently under construction or reconstruction. Current stadiums    UEFA category 4 stadiums    Under construction Bold: Teams in Nemzeti Bajnokság I (NB I). Over 15,000 capacity Image Stadium Location County Capacity Home team Opened Puskás Aréna Budapest Budapest, XIV.ker 67,215[1] Hungary national football...

 

Largest trial court in Washington State King County Superior CourtKing County Courthouse, SeattleEstablished1889JurisdictionWashingtonKing CountyLocationKing CountyComposition methodNon-partisan electionAuthorized byConstitution of WashingtonAppeals toWashington Court of AppealsAppeals fromKing County District CourtNumber of positions62 judgesWebsiteOfficial WebsitePresiding Judge (King County Courthouse)CurrentlyPatrick OishiChief Judge (Maleng Regional Justice Center)CurrentlyKetu Shah The ...

 

Mexican professional wrestler (born 1990) Mascarita DivinaDivina in August 2012.Born (1983-03-01) March 1, 1983 (age 41)[1]Mexico cityFamilyMini Charly Manson (brother)Professional wrestling careerRing name(s)Mascarita DivinaMini DragoBilled height1.56 m (5 ft 1+1⁄2 in)Billed weight75 kg (165 lb)DebutNo later than 2007[1] Mascarita Divina (born December 1, 1990) is the ring name of a Mexican Luchador enmascarado, or masked professional wrest...

Srđan KočićNazionalità Serbia Altezza176 cm Peso66 kg Calcio RuoloAttaccante Squadra Larissa CarrieraGiovanili 20??-2018 Brodarac2018-2019 Kolubara Squadre di club1 2019-2020 Kolubara28 (1)2020-2023 Napredak Kruševac69 (5)2023 Kolubara12 (0)2023-2024 Radnik Surdulica15 (0)2024- Larissa0 (0) 1 I due numeri indicano le presenze e le reti segnate, per le sole partite di campionato.Il simbolo → indica un trasferimento in prestito. Statistiche ag...

 

French admiral (1757–1798) Joseph de RicheryBorn13 September 1757Died1798AllegianceFranceService/branchFrench NavyRankrear admiralConflictsAmerican Revolutionary WarRichery's expeditionNewfoundland expedition Rear-Admiral Joseph de Richery (13 September 1757 in Allons, Alpes-de-Haute-Provence – 1798 in Allons) was a French naval officer. Career He distinguished himself in the French Navy in the American Revolutionary War. From 1781 until 1785 he served in the Indian Ocean under Pierre And...

 

American basketball player and coach This article is about the basketball coach and retired player. For his son and active basketball player, see Larry Drew II. Larry DrewDrew in April 2019Los Angeles ClippersPositionAssistant coachLeagueNBAPersonal informationBorn (1958-04-02) April 2, 1958 (age 66)Kansas City, Kansas, U.S.Listed height6 ft 1 in (1.85 m)Listed weight170 lb (77 kg)Career informationHigh schoolWyandotte (Kansas City, Kansas)CollegeMissouri (1976�...

2012 compilation album by the Weeknd TrilogyCompilation album by the WeekndReleasedNovember 13, 2012 (2012-11-13)Studio Dream House Site Sound Sterling Road (Toronto) GenreAlternative R&B[1]Length159:35Label XO Republic Producer Clams Casino Doc McKinney Dream Machine DropxLife Illangelo Jeremy Rose Rainer The Weeknd the Weeknd chronology Echoes of Silence(2011) Trilogy(2012) Kiss Land(2013) Singles from Trilogy Wicked GamesReleased: October 22, 2012 Twenty Eigh...

 

Das Kloster St. Marien in Geringswalde war eine Benediktinerinnenabtei, die am Anfang des 13. Jahrhunderts gegründet und nach der Reformation im 16. Jahrhundert aufgelöst wurde. Inhaltsverzeichnis 1 Ursprünge 2 Entwicklung 3 Schließung und weitere Nutzung 4 Literatur 5 Nachweise Ursprünge Begründer und Schutzvögte des Klosters war die adlige Familie von Schönburg. Hermann I. von Schönburg beschloss 1182 die Stiftung eines Benediktiner-Nonnenklosters in Geringswalde. Eine Urkunde dar�...

 

Politics of Romania Politica RomânieiCoat of arms of RomaniaPolity typeUnitary semi-presidential republicConstitutionConstitution of Romania (1991)Legislative branchNameParliamentTypeBicameralMeeting placePalace of the ParliamentUpper houseNameSenatePresiding officerNicolae Ciucă, President of the SenateLower houseNameChamber of DeputiesPresiding officerDaniel Suciu, President of the Chamber of DeputiesExecutive branchHead of stateTitlePresidentCurrentlyKlaus IohannisAppointerDirect popula...

Overview of the creation of Yugoslavia Illustration showing merger dates of entities that were merged to found Yugoslavia:   Banat, Bačka and Baranja   Kingdom of Montenegro   State of Slovenes, Croats and Serbs   Kingdom of Serbia Location of the Kingdom of Yugoslavia in Europe. Yugoslavia at the Adriatic (c. 1935 by Dragutin Inkiostri Medenjak), patriotic art. Part of a series onYugoslavs By region Canada Serbia United States Culture Yugoslav studies...

 

Johannes Pullois con varianti quali Pillays, Pilloys, Pylois, Pyloys, Pyllois, Puilloys, Puylloys, Puyllois, (Pulle, ... – 23 agosto 1478) è stato un compositore fiammingo membro della Scuola franco fiamminga, attivo sia nei Paesi Bassi che in Italia. Fu tra i primi compositori a travasare lo stile polifonico dai Paesi Bassi all'Italia. Indice 1 Biografia 2 Musica 3 Opere 3.1 Messe e frammenti di messa 3.2 Mottetti 3.3 Profana 4 Bibliografia Biografia Dettaglio dello spartito in tre parti ...