Bindawa |
---|
|
Wuri |
---|
|
|
|
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jahar Katsina |
|
|
Yawan mutane |
---|
Faɗi |
152,356 (2006) |
---|
• Yawan mutane |
382.8 mazaunan/km² |
---|
Labarin ƙasa |
---|
Yawan fili |
398 km² |
---|
Bayanan Tuntuɓa |
---|
Lambar aika saƙo |
822 |
---|
Kasancewa a yanki na lokaci |
|
---|
Bindawa Karamar Hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Bindawa, a yammacin yankin a12°40′11″N 7°48′19″E / 12.66972°N 7.80528°E / 12.66972; 7.80528.
Tana da yanki 398 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.
Tana da Hakimi guda biyu daga Bindawa da Hakimin Doro: Dan-Yusufan Katsina Bindawa
Hakimin gundumar: Dan-Barhim Katsina Doro
Makarantun yankin sun haɗa da:
- Government Science Secondary School, Bindawa
- Government Day Secondary School Bindawa
- Makarantar Sakandare ta Gwamnati Doro
- Bindawa Model Primary School
- Doro Model Primary School
- Madarasatul Tartilul Qur'an Islamiyya Doro
- Madarasatul Ulumuddeeni Islamiyya Doro
- Diyaul Quran Islamic School Bindawa
- Makarantar Luwa'urrahaman Islamiyya Bindawa.
- Makarantar Tahfizul Qur'an Islamiyya Bindawa
- Government Day Secondary School Tama
- Madarasatul Tarbiyyatul Auladul Islamiyya Tama.
Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 822.[1]
Manazarta
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.