Kogi |
---|
|
Wuri |
---|
|
|
|
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jahar Kogi |
|
|
Labarin ƙasa |
---|
Yawan fili |
1,498 km² |
---|
Kogi: karamar hukuma ce a jahar Kogi, Najeriya mai iyaka da jahar Neja da Kogin Neja ta yamma, Babban birnin tarayya a arewa, jihar Nasarawa a gabas da Kogin Benuwai zuwa mashigar ta da Nijar ta kudu. Hedkwatarta tana cikin garin Koton Karfe (ko Koton Karifi) akan babbar hanyar A2.
Manazarta