Koton Karfe

Koton Karfe

Wuri
Map
 8°05′20″N 6°47′50″E / 8.0889°N 6.7972°E / 8.0889; 6.7972
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Koton Karfe, na ɗaya daga cikin Kananan hukumomin dake a jihar Kogi a shiyar tsakiyar ƙasar Najeriya. Koton karfe garine wanda yake dauke da mutane masu yare kala daban daban, sannan garine da yake a kusa da kogin lakwaja, garine Wanda yake a ƙarƙashin gomnatin jahar kogi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta