Mashi

Mashi

Wuri
Map
 13°06′N 8°00′E / 13.1°N 8°E / 13.1; 8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 905 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Mashi karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya, tana iyaka da Jamhuriyar Nijar . Hedkwatar ta tana cikin garin Mashi da ke kudu maso yammacin yankin a12°59′00″N 7°57′00″E / 12.98333°N 7.95000°E / 12.98333; 7.95000 . Tana da yanki na 905 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006. Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 823.[1] Mashi gari ne mai dumbin tarihi da sarautu daban daban tun daga zamanin mulkin turawa har zuwa samun yancin kai na nigeria da kuma kafuwar jihar katsina

Manazarta

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.