Nijar (ƙasa)
Nijar
Take
Taken Ƙasar Nijar (12 ga Yuli, 1961)
Kirari
«Fraternité, Travail, Progrès » «Fraternity, Work, Progress » «Братство, труд, прогрес » «Brawdoliaeth, Gwaith, Datblygiad » Suna saboda
Nijar Wuri
Babban birni
Niamey Yawan mutane Faɗi
21,477,348 (2017) • Yawan mutane
16.95 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Faransanci Labarin ƙasa Bangare na
Afirka ta Yamma Yawan fili
1,267,000 km² Wuri mafi tsayi
Mont Idoukal-n-Taghès (2,022 m) Wuri mafi ƙasa
Nijar (200 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
French West Africa (en) Ƙirƙira
1960 Ranakun huta
Tsarin Siyasa Majalisar zartarwa
Cabinet of Niger (en) Gangar majalisa
National Assembly (en) • shugaban Jamhuriyar Nijar
Mohamed Bazoum (2 ga Afirilu, 2021) • Firaministan Jamhuriyar Nijar
Ali Lamine Zeine (8 ga Augusta, 2023) Ikonomi Nominal GDP (en)
14,915,002,098 $ (2021) Kuɗi
CFA franc Yammacin Afirka Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.ne (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+227 Lambar taimakon gaggawa
17 (en) da 18 (en)
Lambar ƙasa
NE
Wasu abun
Yanar gizo
presidence.ne
Niger, Niamey, Place du Liptako-Gourma
Tutan nijar
Nijar ko Nijer [ 1] [ 2] ƙasa ce da ke yankin Afrika ta Yamma. Tana maƙwabtaka da ƙasashe bakwai (Najeriya daga kudu, Libya daga arewa maso gabas, Aljeriya daga arewa maso yamma, Mali daga yamma, Burkina faso da Benin daga kudu maso yamma, Cadi daga gabas). Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan sha bakwai (17) Kuma tana da ƙabilu daban-daban, kamar su: Hausawa , Zabarmawa , Abzinawa , Fulani , Kanuri , Bugaje , Barebari , Larabawa , Tubawa , da Gurmawa . Nijar ta na ɗaya daga cikin ƙasashen ƙungiyar tattalin arzikin ƙasashen yammacin Africa . (CEDEAO ). Nijar tana da faɗin ķasa kimanin 1,270,000Km (490,000sq mi) eta ta biyu 2 a fadin kasa, a kasashan Afirka ta yamma. Wajan 80% nakasar saharah ne, Wajan 22 million mutanan Kasar Nijar musulmai ne
Mohamed Bazuwa Tsohon Shugaban Ƙasar Wanda Sojoji Suka Yi Wa Juyin Mulki
Nijar ta samu 'yancin kanta a shekara ta 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Faransa . Tana da arzikin ma'adanai na cikin ƙasa kamar Zinariya , da ƙarfe , da Gawayi , da uranium , da kuma Petur .
Al'umman Nijar 2013
A lissafin kasafin ƙasa da INS ta fitar [ 3] , a shekara ta 2013 ƙasar Nijar tana da al'umma milyan sha bakwai da dubu ɗari da ashirin da tara da saba'in da shida (17,129,076).
Manyan Birane
Niamey , Babban Birnin Nijar kuma mafi girma
Zinder , ta biyu a girma a Nijar.
Maradi , ta uku a girma
Agadez
wasu daga cikin manyan gine-ginen kasar nijar
Yankunan Gwamnatin kasar Sune kamar haka:
Birane da ke da adadin al'umma samada dubu goma (10,000) akan kidayar shekara ta 2012.
Birni
Kidaya Yankin
Yawan Mutane 2012[ 4]
Kasantuwa[ 5]
Abalak
Tillabéri
11,068
Abalak
Tahoua
21,842
15.4522222|6.2783333
format=dec)
Agadez
Agadez
110,497
16.9738889|7.9908333
format=dec)
Aguié
Maradi
17,397
13.5080556|7.7772222
format=dec)
Arlit
Agadez
78,651
18.7325|7.3680556
format=dec)
Ayourou
Tillabéri
11,528
Balléyara
Tillabéri
16,063
Birnin Gaouré
Dosso
14,430
13.0877778|2.9169444
format=dec)
Birnin-Konni (birni)
Tahoua
63,169
13.8|5.25
format=dec)
Bouza
Tahoua
10,368
Dakoro
Maradi
29,293
13.8166667|6.4166667
format=dec)
Diffa
Diffa
39,960
13.3155556|12.6088889
format=dec)
Dogondoutchi
Dosso
36,971
13.6461111|4.0288889
format=dec)
Dosso
Dosso
58,671
13°02′40″N 3°11′41″E / 13.0444444°N 3.1947222°E / 13.0444444; 3.1947222
Filingué
Tillabéri
12,224
14°21′00″N 3°19′00″E / 14.35°N 3.3166667°E / 14.35; 3.3166667
Gaya
Dosso
45,465
11°53′16″N 3°26′48″E / 11.8877778°N 3.4466667°E / 11.8877778; 3.4466667
Gazaoua
Maradi
14,674
Gouré
Zinder
18,289
13°59′13″N 10°16′12″E / 13.9869444°N 10.27°E / 13.9869444; 10.27
Gidan-Rumji
Maradi
17,525
13°51′00″N 6°58′00″E / 13.85°N 6.9666667°E / 13.85; 6.9666667
Illéla
Tahoua
22,491
14°27′42″N 5°14′51″E / 14.4616667°N 5.2475°E / 14.4616667; 5.2475
Kéita
Tahoua
10,361
Kollo
Tillabéri
14,746
13°18′31″N 2°19′51″E / 13.3086111°N 2.3308333°E / 13.3086111; 2.3308333
Madaoua
Tahoua
27,972
14°06′00″N 6°26′00″E / 14.1°N 6.4333333°E / 14.1; 6.4333333
Madarounfa
Maradi
12,220
Magaria
Zinder
25,928
14°34′00″N 8°44′00″E / 14.5666667°N 8.7333333°E / 14.5666667; 8.7333333
Maïné-Soroa
Diffa
13,136
13°13′04″N 12°01′36″E / 13.2177778°N 12.0266667°E / 13.2177778; 12.0266667
Maradi
Maradi
267,249
13°29′30″N 7°05′47″E / 13.4916667°N 7.0963889°E / 13.4916667; 7.0963889
Matameye
Zinder
27,615
13°25′26″N 8°28′40″E / 13.4238889°N 8.4777778°E / 13.4238889; 8.4777778
Mayahi
Maradi
13,157
Mirriah
Zinder
28,407
13°42′51″N 9°09′02″E / 13.7141667°N 9.1505556°E / 13.7141667; 9.1505556
Nguigmi
Diffa
23,670
14°15′10″N 13°06′39″E / 14.2527778°N 13.1108333°E / 14.2527778; 13.1108333
Niamey
Niamey Capital District
978,029
13°31′00″N 2°07′00″E / 13.5166667°N 2.1166667°E / 13.5166667; 2.1166667
Wallam
Tillabéri
10,594
Say
Tillabéri
13,546
13°06′29″N 2°21′35″E / 13.1080556°N 2.3597222°E / 13.1080556; 2.3597222
Tahoua
Tahoua
117,826
14°53′25″N 5°16′04″E / 14.8902778°N 5.2677778°E / 14.8902778; 5.2677778
Tânout
Zinder
20,339
14°58′13″N 8°53′30″E / 14.9702778°N 8.8916667°E / 14.9702778; 8.8916667
Tchintabaraden
Tahoua
15,298
Téra
Tillabéri
29,119
14°00′38″N 0°45′11″E / 14.0105556°N 0.7530556°E / 14.0105556; 0.7530556
Tessaoua
Maradi
43,409
13°45′12″N 7°59′11″E / 13.7533333°N 7.9863889°E / 13.7533333; 7.9863889
Tibiri
Maradi
25,513
Tillabéri
Tillabéri
22,774
14°12′22″N 1°27′12″E / 14.206146°N 1.453457°E / 14.206146; 1.453457
Torodi
Tillabéri
11,813
Zinder
Zinder
235,605
13°48′00″N 8°59′00″E / 13.8°N 8.9833333°E / 13.8; 8.9833333
Hotuna
MAnazarta
↑ "ISO 3166". ISO Online Browsing Platform. Archived from the original on 17 June 2016. Retrieved 12 May 2017.
↑ "UNGEGN World Geographical Names". United Nations Statisticsc Division. 1 March 2017. Archived from the original on 28 July 2011. Retrieved 12 May 2017.
↑ (http://www.stat-niger.org/statistique/ )
↑ Population figures from citypopulation.de , citing (2001) Institut National de la Statistique du Niger .
↑ fallingrain.com .