Madagaskar
Repoblikan'i Madagaskar (mg)République de Madagascar (fr)
Take
Ry Tanindrazanay malala ô! (en)
Kirari
«Fitiavana, Tanindrazana, Fandrosoana » «Amour, Patrie, Progrès » «Love, Land of Our Ancestors, Progress » «Любов, Отечество, прогрес » «A genuine island, a world apart » «Cariad, Mamwlad, Cynnydd » Wuri
Babban birni
Antananarivo Yawan mutane Faɗi
25,570,895 (2017) • Yawan mutane
43.54 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Malagasy (en) Faransanci Labarin ƙasa Bangare na
Gabashin Afirka , Indian Ocean Commission (en) , Kasuwa gama gari na Gabashi da Kudancin Afirka , Organisation internationale de la Francophonie (en) da Southern African Development Community (en) Yawan fili
587,295 km² Wuri mafi tsayi
Maromokotro (en) (2,876 m) Wuri mafi ƙasa
Tekun Indiya (0 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
French Madagascar (en) Ƙirƙira
1960 Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati
jamhuriya Gangar majalisa
Parliament of Madagascar (en) • President of Madagascar (en)
Andry Rajoelina (19 ga Janairu, 2019) • Prime Minister of Madagascar (en)
Christian Ntsay (en) (6 ga Yuni, 2018) Ikonomi Nominal GDP (en)
14,554,754,115 $ (2021) Kuɗi
Malagasy ariary Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.mg (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+261 Lambar taimakon gaggawa
117 (en) , 118 (en) da 124 (en)
Lambar ƙasa
MG
Taswirar Madagaskar a cikin Afirka.
Tutar Madagaskar.
Escaliers à Antananarivo, Madagascar
Madagaskar
Madagaskar (lafazi: /madagasekar/) ko Jamhuriyar Madagaskar, (A Faransanci: République de Madagascar ; da Malagasy: Repoblikan'i Madagasikara ), ƙasa ce, da ke a gabashi,
Afirka . Madagaskar tsibiri ne. Madagaskar tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 587,041. Madagaskar tana da yawan jama'a kimanin 24,894,551, bisa ga jimilla, kidayar na r 2016. Babban birnin Madagaskar, Antananarivo ne.
Shugaban kasar Madagaskar Hery Rajaonarimampianina (lafazi: /heri rajonarimamepiyan/) ne daga shekarar 2014; firaminista Olivier Solonandrasana ne daga shekarar 2016.
Tawirar duniya ta nuna kasar a launin kore
Madagaskar ta samu yancin kanta a shekara ta alif 1960, daga Faransa .
Hotuna
Bakin Teku na Kasar Mali
Hatimin ƙasar
Ampasimanjeva, Madagascar
Wani mutum a cikin Kwale-kwale, Madagascar
Asibitin Soja ko HOMI Antsiranana
Vue sur Ikongo
Lavaka, Madagascar
Tambarin Daular Merina, Madagascar
Wani layin dogo da ya ratsa ta wani kauye, Madagascar
Kudin kasar
T. K. i bärstol. Fandrarazana. Madagaskar
Waji Mai kamun kifi, Madagascar
Wasu a bakin sana'arsu, Madagascar
Wasu manoma a gona, Madagascar
Manazarta