Sao Tome da Prínsip (a lafazance /ˌsaʊ təˈmeɪ ... ˈprɪnsɪpə, -peɪ/; da Fotugis: [sɐ̃w̃ tuˈmɛ i ˈpɾĩsɨpɨ]), ko Jamhuriyar Dimokradiya São Tomé da Prínsip, wani tsibirin ƙasa ne da yake a Gabar Gine a gabanin gabar yammaci da kasashen tsakiyar Afirka. Tana da yawan jama'a kimanin 201,800, bisa ga jimilan shekara ta 2018 [1] kasar Sao Tome ita ce ta biyu a karancin fadin kasa kuma ita ce ta biyu a karanci jama'a a Afirka.
Hotuna
Coat of Arms
Tutar kasar
Fadar Shugaban Kasa
Tsohon shugaban kasa Manuel Pinto da Costa
Equator Sao Tome
A babban birni, kasuwa ta zama wurin masunta da manoma na gida. Sao Tome & Principe, Afirka ta Yamma
Fadar shugaban kasa, Sao tome
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.