Gini Ikwatoriya
República de Guinea Ecuatorial (es)République de Guinée équatoriale (fr)República da Guiné Equatorial (pt)
Take
Caminemos pisando las sendas de nuestra inmensa felicidad (en)
Kirari
«Unity, Peace, Justice (en) » Suna saboda
Tekun Guinea da Ikwaita Wuri
Babban birni
Malabo Yawan mutane Faɗi
1,847,549 (2023) • Yawan mutane
65.86 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Yaren Sifen Faransanci Portuguese language Labarin ƙasa Bangare na
Afirka ta Tsakiya , European colonies in Africa (en) , Daular Portuguese , Daular Sipaniya da Portuguese-speaking African countries (en) Yawan fili
28,051 km² Wuri a ina ko kusa da wace teku
Tekun Atalanta Wuri mafi tsayi
Pico Basilé (3,011 m) Wuri mafi ƙasa
Tekun Atalanta (0 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Spanish Guinea (en) Ƙirƙira
12 Oktoba 1968 Tsarin Siyasa Majalisar zartarwa
Government of Equatorial Guinea (en) Gangar majalisa
Parliament of Equatorial Guinea (en) • President of Equatorial Guinea (en)
Teodoro Obiang (en) • Prime Minister of Equatorial Guinea (en)
Manuela Roka (en) (2023) Ikonomi Nominal GDP (en)
12,269,393,392 $ (2021) Kuɗi
CFA franc na Tsakiyar Afrika Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.gq (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+240 Lambar taimakon gaggawa
*#06# , 115 (en) , 113 (en) da 114 (en)
Lambar ƙasa
GQ
Wasu abun
Yanar gizo
guineaecuatorialpress.com
Birnin Malabo, babban birnin ƙasar
Taswirar Gini Ikwatoriya.
Tutar Gini Ikwatoriya.
Gini Ikwatoriya (lafazi: /gini iwwatoriya/) ko Ginen Ekweita ko Jamhuriyar Gini Ikwatoriya (da Ispaniyanci: República de Guinea Ecuatorial ), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka . Gini Ikwatoriya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 28,050. Gini Ikwatoriya tana da yawan jama'a, komanin 1,221,490, bisa ga jimillar 2016. Gini Ikwatoriya tana da iyaka da Kameru , kuma da Gabon . Babban birnin Gini Ikwatoriya, Malabo ne.
Shugaban kasar Gini Ikwatoriya Teodoro Obiang Nguema Mbasogo (lafazi: /tehodoro obihaneg negema mebasogo/) ne ; firaminista Francisco Pascual Obama Asue (lafazi: /feransiseko fasekuhal obama asuhe/) ne.
Teodoro Obiang Nguema Mbasogo, shugaban kasar mai ci
Gini Ikwatoriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Ispaniya .
Hotuna
Tutar Kasar
Coat of Arms
Factory na Francisco Pérez da ɗa
Equatorial Gini
Hedikwatar Ma'aikatar dake Malabo
Seal of Malabo
Tattaunawar sojan Rasha-Equatorial Guinea 2020
Wani Je ji, Equatorial Guine
Donato ndongo
Malabo
Manazarta