Sudan
جمهورية السودان (ar)
Take
Nahnu Jund Allah Jund Al-watan (en)
Kirari
«النصر لنا » Wuri
Babban birni
Khartoum Yawan mutane FaÉ—i
40,533,330 (2017) • Yawan mutane
21.49 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Larabci Turanci Labarin ƙasa Bangare na
Arewacin Afirka da Afirka Yawan fili
1,886,068 km² Wuri mafi tsayi
Deriba Caldera (en) (3,042 m) Wuri mafi ƙasa
Red Sea (0 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Anglo-Egyptian occupation of Sudan (en) Ƙirƙira
1 ga Janairu, 1956 Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati
Jamhuriyar Tarayya Gangar majalisa
National Legislature (en) • Chairman of the Transitional Military Council (en)
Abdel Fattah al-Burhan (en) (12 ga Afirilu, 2019) • Prime Minister of Sudan (en)
Abdalla Hamdok (21 ga Augusta, 2019) Ikonomi Nominal GDP (en)
34,229,513,775 $ (2021) KuÉ—i
Fam na Sudan Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.sd (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+249 Lambar taimakon gaggawa
999 (en)
Lambar ƙasa
SD
Wasu abun
Yanar gizo
sudan.gov.sd…
daya daga cikin manyan asibitotin sudan
Juba Sudan
Nahiyar Sudan
sudan pyramid
Kasar Sudan tana daya daga cikin kasashen yankin arewa maso gabashin Afrika , tanada iyaka da kasashe tara. Daga arewacin kasar Misra , daga gabashi Eritrea da Ethiopia , daga kudanci, Kenya da Uganda daga kudu maso gabas congo, da jamhoriyar Afirka ta Tsakiya , daga yammaci Chadi , daga arewa maso yammaci Libya kuma kasace da take bin Adinin Musulunci .
[ 1]
[ 2]
[ 3]
Yaren kasa
Sudan a lokacin yaki
Sudan, nada harsuna fiye da dari biyar, to amma harshen dayafi shahara shine harshen larabci, wadda kowa da kowa yake jinsa, kuma itace yaren Ƙasar.
Yaren Dinka itace ta biyu a yawan masu amfani da ita bayan larabci.
Hausa shine na uku wurin yawan a duk faɗin ƙasar
Nuba shine na huÉ—u
Four
Mahas
Danagla
Zaghawa
Tigrinya
Fulani
Bargo
Tama
Masalit
Nuwair
Shulukda soran so.
Wuraren yawon bode ido
Gidan tarihi na kasar
wuraren buda ido
kartum birnin sudanDuwatsun jabal mara wuri mai natuqar tarihi a sudan Duwatsun Darfour { Jabal Mara}
Birnin Kasala yawancinsu Hausawa ne suke zaune { Jibal Tutil }
Kidan kallon namomen jije a birnin Dindir.
wajejen tarihi
Yankunan kasar
Sudan nada yankuna ashirin da shida sune:-
Shugabanin Sudan bayan samun 'Yanci
Hotuna
yankin manoma a sudan
makiyaya sudan
Bike sudan
Logo na sunan sudan
Alamart 41 th Street Khartoum - Sudan
tsuburin sudan
Masallacin Minaret mai baranda - a Port Sudan - Sudan.
Tutar kasar Sudan
Rubutun larabci shine rubutu na É—aya a kasar Sudan.
Wani makiyayi dan kabikar Mundari a kudancin Sudan
Pavillon kenan a ƙasar Sudan
Rakumi nada matukar muhimmanci a Sudan
Manazarta