Tekun Atalanta shi ne Teku na biyu da kuma yafi kowanne Teku girma a duniya, yana da kimanin girman 106,460,000 square kilometers (41,100,000 square miles). Tekun ya ci kimanin tazarar kashi 20 a cikin 100 na fadin Duniya.[1][2][3][4]
Hotuna
Tekun Atalanta
Mid-Atlantic Ridge daga Pole ta Arewa zuwa Pole ta Kudu
Duba tekun Atlantika daga kudu maso gabashin gabar da birnin, Barbados.