Wannan jerin na fitattun Hausawa ne.
'Yan fim
Sarakuna
'Yan wasan kwallon kafa
Malaman addinin Musulunci
Mawaƙa
Masakan gargajiya
‘Yan siyasa
Jurista
'Yan Kasuwa
Ilimi
- Attahiru Jega
- Idris Shaaba Jimada
- Parfesa Andre Salifu, Masanin Tarihi kuma parfesa a Jami'ar Yamai, Nijar
- Parfesa Djibo Hammani, Masanin Tarihir Mai koyarwa a Jami'ar Yamai, Nijar
- Parfesa Boube Namaiwa, Masan Shari'ar zamani aJami'ar Dakar ta Senegal
- Parfesa Nasser Tanimun, Masanin tattalin arziki a Jami'ar Kassar Canada
- Parfesa Dan Diko Dan Kulodo, Masani Kimiyar physics
- Parfesa Hambali Junju, Masani adabin hausa, Jami'ar Sokoto, Najeriya da Jami'ar Yamai, Nijar
Soja
‘Yan sanda
Mawallafa
.
Manazarta