An haifi Abubakar Bukola SarakiAbubakar Bukola Saraki (Taimako·bayani) a ranar 19 ga watan Disambar, shekara ta 1962, ɗan siyasar Nijeriya ne, likita ne kafin daga bisani ya shiga harkokin siyasa, ya yi gwamna a jahar Kwara na tsawon shekara takwas(8), sannan ya zama Sanata kuma ya zama shugaban Majalisar dattawan Nijeriya tun watan Mayun shekara ta 2015, bayan sake zabensa da aka yi a matsayin Sanata karo na biyu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.