Ahmed Ibrahim Lawan |
---|
|
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 ← Bukola Saraki District: Yobe North 11 ga Yuni, 2019 - District: Yobe North 11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 District: Yobe North 9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Yobe North 6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015 District: Yobe North 5 ga Yuni, 2007 - 5 ga Yuni, 2011 District: Yobe North 3 ga Yuni, 2003 - 2007 District: Bade/Jakusko 29 Mayu 1999 - |
Rayuwa |
---|
Cikakken suna |
Ahmad Ibrahim Lawan |
---|
Haihuwa |
Gashua, 1959 (64/65 shekaru) |
---|
ƙasa |
Najeriya |
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
Jami'ar Cranfield Jami'ar Ahmadu Bello Jami'ar Maiduguri |
---|
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan siyasa |
---|
Imani |
---|
Addini |
Musulunci |
---|
Jam'iyar siyasa |
All Nigeria Peoples Party All Progressives Congress |
---|
Ahmad Ibrahim Lawan Sanata ne daga jihar Yoben Najeriya, kuma shugaban masu rinjaye a majalisar dattawan Najeriya a karkashin jam'iyar "All Progressive Congress"(APC) Yana wakiltan Arewacin Yobe. Ya zama sanata tun a shekara ta 2007. Kuma shi ne Shugaban Majalisar Dattawa har yanzu[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta