Disamba shine wata na goma sha biyu kuma na ƙarshe a cikin jerin watannin bature na ƙilgar Girigori. Yana da adadin kwanaki 30, sannan daga shi sai a dawo watan Janairu na sabuwar shekara.