Mahamadou Issoufou (lafazi: /mahamadu isufu/) ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da biyu 1952 a Dandadji, ƙasar Nijar.
Mahamadou Issoufou shugaban ƙasar Nijar ne daga shekarar dubu biyu da goma sha ɗaya 2011 (bayan Salou Djibo).