IMDb Shafin Yanar gizo ne wanda yake ajiye bayanai na ƴan wasan kwaikwayo da finafinai da masu shirye-shirye na talabijin. Gidan yanar gizon IMDb ya fara ne a cikin Oktoba 1990, kuma mallakar Amazon.com ya kasance tun 1998.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.