Maine jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1820.
Babban birnin jihar Maine, Augusta ne. Jihar Maine yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 91,646, da yawan jama'a 1,341,582.
Gwamnan jihar Maine Janet Mills ce, daga zaben gwamnan a shekara ta 2018.
Hotuna
-
Dutsin Bald, Maine
-
Jirgin ruwan gadin bakin teku da yamma a Rockland, Maine
-
Lobster boats in Rockport Harbor
-
Maine
-
Mt. Battie Tower in Camden, Maine
-
Mirror reflection of foliage
-
Main Street of Richmond, Maine
-
Gardens Aglow at the Coastal Maine Botanical Gardens!