Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Alabama jiha ce daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Alabama ta kasance Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1819.
Tarihi
Babban birnin jihar Alabama, Montgomery ne. Jihar Alabama yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 135,765, da yawan jama'a 4,863,300.
Mulki
Gwamnan jihar Alabama Kay Ivey ce, daga zaben gwamnan a shekara ta 2018.
Arziki
Wasanni
Fannin tsarotsaro
Kimiya da Fasaha
Sifiri
Sifirin Jirgin Sama
Sifirin Jirgin Kasa
Al'adu
Mutane
Yaruka
Abinci
Tufafi
Ilimi
Addinai
Musulunci
Kiristanci
Hotuna
Shugaba Trump da Uwargidansa Melania Trump sun ziyarci Alabama