Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Nevada jiha ce daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka,[1] dake yammacin ƙasar Amurka. Ta hada iyaka da Oregon daga arewa maso yamma, Idaho daga kudu maso gabas, birnin California daga yamma, Arizona daga kudu maso gabas, sannan kuma Utah daga gabas. Garin Nevada itace ta bakwai acikin jerin jihohi mafi tsaruwa a Amurka, itace ta 32 a yawan al'umma, kuma ta tara a karancin cunkuson al'umma a kasar Amurka. Mafi yawancin mutanen Nevada suna zaune ne a Clark County wacce ke dauke da yanki na kece raini wato Las Vegas–Paradise metropolitan area, wacce ta mamaye yankuna daga cikin birane hudu mafiya girma a kasar.[2] Babban birnin Nevada itace Carson City. Las Vegas itace birni mafi girma a Nevada.
Tarihi
Mulki
Babban birnin jihar Nevada itace Carson City. Jihar Nevada na da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 286,382, da yawan jama'a 3,060,150, Gwamnan jihar Nevada Steve Sisolak ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2018.
Arziki
Wasanni
Fannin tsarotsaro
Kimiya da Fasaha
Sifiri
Sifirin Jirgin Sama
Sifirin Jirgin Kasa
Al'adu
Mutane
Yaruka
Abinci
Tufafi
Ilimi
Addinai
Musulunci
Kiristanci
Hotuna
-
inda ake sarrafa ruwan dam a Las Vegas
-
Las Vegas da daddare
-
Gurin shakatawa a Las Vegas
-
Dam a Las Vegas
-
Gurin shakatawa a Las Vegas
-
Gini mai tsawo a Las Vegas
-
Gida akan dutse a Las Vegas
-
Río Gallegos
-
Hukamn sifiri a Las Vegas
-
Garin Las Vegas da daddare
-
Ruwan kogi a Las Vegas
-
Babban gini mai kyau a Las Vegas
-
Arch in Downtown Reno, Nevada
-
Nevada, Las Vegas Strip at night
-
Sparks, NV 1107 -
-
Tunawa da Yaƙin Duniya na II, Reno, Nevada
-
Red Rock Canyon National Conservation Area
Manazarta