Ohio jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1803.
Babban birnin jihar Ohio, Columbus ne. Jihar Ohio yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 116,096, da yawan jama'a 11,689,442.
Gwamnan jihar Ohio Mike DeWine ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2018.
Hotuna
-
Cincinnati, Ohio
-
Ashtabula Bridge Disaster Monument
-
Butler County Soldiers Monument, High Street, Hamilton, Ohio
-
BGSU Armed Forces Memorial.
-
Ohio State House 9-11 Memorial, 2018
-
Columbus, Ohio
-
Lewistown High School Building-1890s
-
New haven marsh, Ohio
-
Downtown Akron, Ohio
-
Fortress Obetz main entrance
-
New USAFSAM as part of the 711 HPW campus, Wright-Patterson AFB, Ohio
-
Cuyahoga Valley National Park , Ohio
Manazarta