tutar Najeriya
Wannan shafi ya kunshi jerin sunayen jihohin Najeriya dangane da kididdigar Cigaban Jama'a (HDI) , gami da Babban Birnin Tarayya . Jeri na farko daga Jami'ar Radboud Nijmegen ya jera jihohi ta hanyar salon bincike na HDI na duniya. Jeri na biyu ya jaera jihohin ta hanyar tsarin nasu daga Shirin Cigaba na Majalisar Dinkin Duniya.
Jerin (2019, Jami'ar Radboud)
Jihohin Najeriya bisa ma'aunin ci gaban jama'a a shekara ta 2019, gami da Babban Birnin Tarayya . An kuma lissafi da ƙasa da ke da kwatankwacin daraja a shekara guda.[ 1]
Jihohin Najeriya HDI har zuwa 2019
Jerin (2016, UNDP)
Jihohin Najeriya bisa ga ma'aunin cigaban jama'a tun daga shekarar 2016, gami da babban birnin tarayya .[ 2]
Rank
State
HDI (2016)
Longevity Index
Education Index
GNI per capita (in USD)
1
Lagos
0.652
0.459
1.007
7,972
2
Federal Capital Territory
0.629
0.506
0.815
8,174
3
Bayelsa
0.591
0.475
0.926
3,441
4
Akwa Ibom
0.564
0.491
0.905
2,259
5
Ekiti
0.561
0.522
0.894
1,898
6
Delta
0.556
0.459
0.906
2,408
7
Cross River
0.551
0.538
0.857
1,720
8
Ogun
0.549
0.522
0.780
2,297
9
Rivers
0.542
0.427
0.922
2,264
10
Abia
0.541
0.506
0.881
1,629
10
Enugu
0.541
0.506
0.894
1,573
12
Edo
0.530
0.475
0.849
1,798
13
Imo
0.518
0.522
0.916
1,080
14
Osun
0.512
0.506
0.855
1,225
15
Kwara
0.511
0.506
0.697
1,910
–
Nijeriya
0.511
0.459
0.797
1,756
16
Nasarawa
0.506
0.475
0.786
1,562
17
Ondo
0.500
0.506
0.871
1,031
18
Anambra
0.471
0.443
0.921
860
19
Plateau
0.463
0.411
0.766
1,261
20
Benue
0.462
0.427
0.806
1,053
21
Taraba
0.461
0.427
0.755
1,178
22
Kogi
0.451
0.411
0.857
883
23
Oyo
0.440
0.491
0.683
851
24
Ebonyi
0.434
0.443
0.763
788
25
Adamawa
0.429
0.364
0.661
1,369
26
Kaduna
0.404
0.396
0.642
885
27
Gombe
0.401
0.443
0.492
1,113
28
Niger
0.399
0.475
0.560
772
29
Kebbi
0.382
0.506
0.396
988
30
Jigawa
0.360
0.427
0.431
841
31
Kano
0.359
0.427
0.496
676
32
Zamfara
0.339
0.475
0.424
575
33
Borno
0.328
0.364
0.587
475
34
Yobe
0.325
0.380
0.330
967
35
Bauchi
0.323
0.396
0.415
626
36
Katsina
0.303
0.459
0.440
400
37
Sokoto
0.291
0.475
0.334
448
Manazarta
↑ "Sub-national HDI - Subnational HDI - Global Data Lab". globaldatalab.org . Retrieved 2020-02-27.
↑ National Human Development Report 2018" (PDF).
Samfuri:NigerianStateLists Samfuri:Subnational entities by Human Development Index