A Tarayyar Indiya, jiha wani bangare ne na shiyar siyasa, wanda kasar ke dasu guda ashirin da tara (29) da kuma yankunan tarayyar bakwai (7).