Uttarakhand jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 53,483 da yawan jama’a 10,086,292 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Manyan biranen jihar su ne Dehradun da Gairsain. Birnin mafi girman jihar Dehradun ne. Baby Rani Maurya shi ne kuma gwamnan jihar. Jihar Uttarakhand tana da iyaka da jihohin biyu (Uttar Pradesh a Kudu da Himachal Pradesh a Yamma da Arewa maso Yamma) da ƙasa biyu (Sin a Arewa, Nepal a Gabas).
Hotuna
Kedartal
A small shrine at Gaumukh Gangotri glacier
Wasu na dauke da Gungi izuwa wurin bauta, Uttarakhand