Rajasthan[1] jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 342,239 da yawan jama’a 68,548,437 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1949. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Jaipur ne. Kalraj Mishra shi ne gwamnan jihar. Jihar Rajasthan tana da iyaka da jihohin biyar (Punjab a Arewa, Haryana da Uttar Pradesh a Arewa maso Gabas, Madhya Pradesh a Kudu maso Gabas, Gujarat a Kudu maso Yamma), da ƙasa ɗaya (Pakistan a Yamma da Arewa maso Yamma).
Hotuna
Kumbhalgarh
Fadar Kumbha, Chittorgarh
Gate of kumbhalgarh fort
View of Amer from Jaigarh fort in Jaipur, Rajasthan
Shri Hanuman Temple Dabri (old Temple)
Ranikund in Rajasthan
Dakin taro na Albert, da dare
Bhanwar Niwas
Wani titin a Jodhpur, Rajasthan, Indiya
Ajmer Sharif Dargah, Khwaja Garib Nawaz Rajasthan, India
Kofar Birnin, Jaipur
Murnar Gangaur a Rajasthan
Haveli, Jaisalmer, Rajasthan, India - जैसलमेर, उदैपर, भारत