Tripura jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 10,491.65 da yawan jama’a 3,671,032 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Agartala ne. Ramesh Bais shi ne gwamnan jihar. Jihar Tripura tana da iyaka da jihohin biyu (Assam and Mizoram a Gabas, da ƙasar ɗaya (Bangladesh a Arewa, Kudu da Yamma).
Hotuna
Tripura
Jama'a na hada-hada a Tripura
Kogin Neermahal, Tripura
Tripura
Jama'ar yankin na gudanar da bukukuwa
Fadar Ujjayanta Tripura
Neermahal, Tripura
Sabon filin jirgin Sama na Kasa na Agartala, Tripura