Hadiza Muhammad
![]() ![]() Hajiya Hadiza Muhammad wacce aka fi sani da Hadiza Saima. Hadiza fitacciyar jaruma ce a masana'antar shirya fina-finai na Hausa (wato Kannywood). Tana taka rawa sosai cikin fina-finai a matsayin Mahaifiya.[1][2] Farkon RayuwaAn haifi Hajiya Hadiza Muhammad a Unguwar Fage dake jihar Kano yar Fulani inda daga bisani ta koma rayuwa a Unguwar Birged dake cikin birnin na Kano. Ta yi karatun firamare a makarantar Gogoro Special Primary School, ta kuma yi sakandire bayan nan sai ta yi aure ta haifi yara guda biyu mace da namiji.[3][4] AikiHajiya Hadiza ta fara sana'ar fim a shekarar 2010 a masana'antar shirya fina-finan Hausa (wato Kannywood) ta daukaka sosai a masana'antar kasancewarta hazikar jaruma mai masoya inda ake mata lakabi da bakya tsufa. Jerin Fina-finaiTa fito a cikin fina-finai da dama kamar su:
Manazarta
|