Fath Ali Shah Qajar (Farisawa: فتحعلىشاه قاجار Fatḥ-ʻAli Šâh Qâjâr) (Mayu 1769[1] - 24 Oktoba 1834) Wanda aka fi sani da Fath Ali Shah (Farisawa: فتحعلىشاه Fatḥ-ʻAli Šâh) Shi ne Shah na biyu na Daular Qajar. Ya yi mulki daga shekara ta 1797 har zuwa rasuwarsa a shekara ta 1834. Mahaifinsa shine shugaba, Husayn Qoli Khan,[2] kuma kawunsa shine Shah, Agha Muhammad Khan Qajar wanda ya kafa daular Qajar.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.