Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Emmanuel Macron Dan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da bakwai (1977A.c) a Amiens, dake kasar Faransa.Emmanuel Macron shugaban ƙasar Faransa ne daga watan Mayun shekarar 2017, an koma kara zabarsa karo nabi