Tawagar badminton ta Libya (Larabci: منتخب ليبيا لكرة الريشة ) tana wakiltar Libya a gasar wasan badminton na kasa da kasa.[1] Kungiyar Badminton ta Libya ce ke iko da tawagar da ke babban birnin Tripoli. An kafa tawagar kasar a shekarar aif dubu biyu da gonashaukku 2013 kuma ta zama wani bangare na kwamitin Olympics na Libya a shekarar alif dubu biyuda goma sha hudu 2014.[2]
Ya zuwa yanzu dai har yanzu kungiyar ta Libya ba ta samu shiga duk wata gasar kungiyoyin kasa da kasa ba.[3]
Kungiyoyi
'Yan wasan tawagar kasar Libya su ma suna fafatawa a kungiyoyi. A halin yanzu akwai jimillar kungiyoyi 8 da ke wakiltar garuruwa daban-daban 6 daga sassan kasar.[4]
Kungiyar Badminton ta Libya
Kulob
|
Birni/Yanki
|
Nasir Sports Club (ناصر)
|
Gharyan
|
Al-Hilal Sports Club (الهلال)
|
Tobruk
|
Al-Madina (المدينة)
|
Tripoli
|
Fashloum Sports Club (فشلوم)
|
Tripoli
|
Al-Tirsana (الترسانة)
|
Tripoli
|
West Street Sports Club (الشارع الغربي)
|
Tripoli
|
Sayyidi Salim Badminton Club (سيدي سليم)
|
Tripoli
|
Cibiyar Tripoli don Masu Bukatu na Musamman (طرابلس لذوي الاحتياجات الخاصة)
|
Tripoli
|
Tawagar ta yanzu
An zabo ‘yan wasan da za su wakilci kasar Libya a gasar kasa da kasa.[5]
Manazarta
- ↑ "Members | BWF Corporate" . Retrieved
2022-09-12.
- ↑ " ﺍﻋﺘﺮﺍﻓﺎﺕ – ﺍﻻﺗﺤﺎﺩ ﺍﻟﻠﻴﺒﻲ ﻟﺮﻳﺸﺔ ﺍﻟﻄﺎﺋﺮﺓ " (in Arabic).
Retrieved 2022-09-12.
- ↑ " ﺍﻻﻧﺪﻳﺔ – ﺍﻻﺗﺤﺎﺩ ﺍﻟﻠﻴﺒﻲ ﻟﺮﻳﺸﺔ ﺍﻟﻄﺎﺋﺮﺓ " (in Arabic).
Retrieved 2022-09-13.
- ↑ Muhammad, Tarfas (23 November 2022). " ﻧﺠﺎﺡ
ﺑﻄﻮﻟﺔ ﻟﻴﺒﻴﺎ ﻟﻠﺮﻳﺸﺔ ﺍﻟﻄﺎﺋﺮﺓ .. ﻭﻓﺘﺤﻴﺔ ﻣﺮﻳﻌﻲ ﻟـ «ﺑﻮﺍﺑﺔ ﺍﻟﻮﺳﻂ » : ﻫﺪﻓﻨﺎ
ﺗﻮﺳﻌﺔ ﺭﻗﻌﺔ ﺍﻟﻤﺸﺎﺭﻛﺔ " . Al-Wasat. Retrieved 6 March
2023.
- ↑ "BWF - Badminton Asia Arab Regional International
- Players" . bwf.tournamentsoftware.com . Retrieved
2022-09-12.