Tripoli, shine babban birnin kasar Libya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, yana dayawan jama`a jimilar mutane 1,158,000. An gina birnin Tripoli a karni na bakwai kafin haifuwan annabi Issa.
Hotuna
Tripoli, Libya Church of Virgin Mary.
Birnin
Tripoli- jami'an sa kai, a shekarun baya
Cibiyar Siyayya ta Bawwabat Al Andalus-Girgarish Tripoli Libya
Tripoli babban birnin kasar
Birnin daga kogi
Tripoli
Bakin teku na birnin kusa da Babbar Cibiyar Kasuwancin birnin